Home Labarai Shugaba Tinubu a New York

Shugaba Tinubu a New York

by masta

Shugaban ƙasa Bola Tinubu kenan a tare da Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da Mataimakiyar Sakatare-Janar ta Majalisar Dinkin Duniya Amina Mohammed a birnin New York a wajen taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78.

Related Posts

Leave a Comment