Home Labarai Nan da 2025 in sha Allah aikin Titin jirgin kasa na Kano zuwa Katsina zuwa Maradi zai Kammala

Nan da 2025 in sha Allah aikin Titin jirgin kasa na Kano zuwa Katsina zuwa Maradi zai Kammala

by masta

Ministan Sufuri na Nijeriya Saidu Alkali ya yi alkawarin cewa a wannan waadin mulkin na Shugaban Kasa Tinubu nan da 2025 za a kammala aikin titin jirgin kasa na Kano zuwa Kastina zuwa Maradi in sha Allah .

Related Posts

Leave a Comment