392
A jiya ne bayan wani yar kwarya-kwaryar gangami da aka yi Wanda wasu suke kallonsa a addua wasu kuma suka Kira shi zanga -zanga duba da yadda wasu suka rika daga Kwalaye da rubuce-rubuce kan Neman a yi musu adalci a shariar da take gudana tsakanin Gwamnan Kanon Abba Kabir karkashin jam’iyyar NNPP da Nasiru Gawuna na Jam’iyyar APC. Bayan kammala wa sai Kwamishinan Kasa da Sifiyo na jihar ya yi wasu malamai Wanda suka kauce ka’Ida Wanda kan iya janyo tunziti shi da mai ba shi shawara na musamman kan al’amuran matasa Alh Yusuf Ogan Boye. Wannan kalaman suka janyo tsige su a mukamansu.






