282
AN KUMA…
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bawa matasa ‘yan Arewa babban muƙami. A yammacin ranar Juma’a shugaban ƙasa ya amince da naɗa Muhammad Sani Dattijo a matsayin mataimakin gwamnan babban bankin Nigeria (CBN). Dattijo tsohon kwamishina ne kuma Chief of Staff na tsohon gwamnan Kaduna Malam Nasiru Elrufai sannan Shugaban Ƙasan ya amince da naɗa Dr Bala M Bello daga jihar Taraba a matsayin mataimakin gwamnan babban bankin Nigeria (CBN) shi ma. Wannan ba karamin cigaba ba ne ga matasa kuma yan Arewa. Lallai AREWA SAI HAMDALA






