308
Bayan shafe kusan shekaru takawas da korar masu aikin share titunan Kano cikin ikon Allah da yardar sa yau gwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da masu aikin sharar karkashin jagorancin MD na REMASAB. Insha Allah daga wannan lokacin yanzu titunan Kano zasu dinga kasancewa cikin shara bisa kulawar wan nan shugaban ma’aikatar Alh Ahamadu Haruna Dan’zago. Al’umar gari suna matukar godiya maigirma gwamna.
Khatimu Kulkul
SSR LOCAL GOVERNMENT.






