247
Shugaban Nijeriya Alh Bola Ahmad Tinubu ya kammala ziyarar aiki wadda ya Kai kasashen Dubai da Indiya tare da tattauna muhimman abubuwa da za su habaka tattalin arziki da kasuwanci da tsaro da Kawo masu sa hannun Jari da kamfanoni a Nijeriya. Sakamakon tafiyar cike yake da nasara da cigaba ga duk dan Nijeriya.


