324
GAISUWAR TA’AZIYYA MARGAYI ABUBAKAR GERO ARGUNGU.
A jiya Jumu’a Maigirma Gwamna Dr. Ahmed Aliyu Sokoto FCNA tare da Shugaban Jam’iyar APC na Kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tawagarsu sunje garin Argungu kuma a masarautar Argungu inda suka gabatar da gaisuwar ta’aziyar rasuwar Shehin Malamin Addinin Musulunchi
Margayi Abubakar Gero Argungu ga Masarautar Argungu da dukkanin al’ummar jihar Kebbi baki daya.
Muna rokon Allah yagafartawa Malam kuma Allah ya baiwa Malam Aljannah firdaus.






