
Duk a Cikin Bikin Cikar Shi Kwana Dari a Bisa Mulkin Jahar Katsina
Mallam Dikko Ummaru Radda PhD Sabon Gwamanan Jahar Katsina Wanda Ya Cika Kwana (100) a Bisa Kujerar Gwamanan Jahar Katsina a Tausan Shi Da Kawo Ma Al ummar Jahar Katsina Saukin Rayuwa a Koda Yaushe
a Yau Mai Girma Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD a ranar Laraba 06/09/2023 ya amince da a rage kuɗin rajistar ababen hawa da kaso hamsin cikin ɗari na yawan kuɗaɗen da ake rajistar a baya Wanan Yana Daga Cikin Tausaya Da Kuma Kara Samun Kawo Sauki a Rayuwar Mutanan Jahar Katsina
A Lokacin Yakin Neman Zaben Shi Mai Girma Gwamanan Jahar Katsina Mallam Dikko Radda Ya Tabbatar Ma Mutanan Jahar Katsina Da Cewa Cikin Ikon Allah in ALLAH Yabashi Dama Duk Wata Hanya Da Za a Kawo Ma Al ummar Jahar Katsina Sauki Za a Kawo Ta Domin Samun Sauki a Rayuwa
Mallam Dikko Radda Al ummar Jahar Katsina Suna Maka Fatan Alheri Tare Da Tayaka Murna Cika Kwana Dari Da Shiga Office Na Gwamanan Jahar Katsina
DAN – ABBA
06/09/2023

