Home Labarai KADA A MANTA SHUGABA TINUBU NA CAN DON NEMAN MAFITAR NIJERIYA

KADA A MANTA SHUGABA TINUBU NA CAN DON NEMAN MAFITAR NIJERIYA

by masta


Shugaba Bola Ahmed Tinubu yana can kasar India yana tattaunawa da manyan kamfanonin kasar a burinsa na ganin ya dawo da karfin tattalin arzikin Nigeria, duk dai a kasar ta india Shugaba Tinubu zai gana da shugabannin kasashen South Korea, Germany a lokacin taron G20…

Jama’a mu tayashi da addua domin samo nasarar tasa mu yan Nigeria ne zamu amfana…

Allah ya temaki Shugaba Ahamdu wajen dawo da martabar kasarmu a bangaren tattalin arziƙi da zaman lafiya .. .

✍️Rabiu Biyora

Related Posts

Leave a Comment