321
A kokarinsa na tabbatar da tsaro a Nijeriya Shugaban Kasa Alh Bola Ahmad Tinubu ya gana da Ministocin tsaro Alh Badaru Abubakar da Alh Bello Matawallen Muradun a Villa don tattauna shaanin tsaro a kasar. Shugaban ya damu kwarai da batun tsaro kuma yana bin duk hanyar da ta dace don Samar da ingantaccen tsaro.


