
ALLAH YA KAWO BABBAN RABO, ALLAH YA KAUDA IDON MAKIYA..!!!
Shakkah babu a tarihin Jahar Zamfara ba,a taba mataimakin gwamna irin His Excellency Dr Malan Ibrahim wakkala ba,
Domin shine mutun na farko a jerin mataimakan gwamna da mukayi wanda ya yiwa diyan talakawa gata, kuma shine na farko wajan daga darajjar yan social media,
A lokacin da yana riqe da madafun iko ya dauki nauyin karatun yayan talakawa kimanin mutun 1850 cikin shikara takwas na mulkinsa, tun daga matakim secondary school har zuwa University,
A lokacinsa ne dan social media yasan ya hau mota ya hau mashin kai har yaje makkah, kuma a cikin wannan babu wariya na cewa dole-dole sai nawa ah,ah
Shi gehen sha,anin addini ba,ama cewa komai domin irin yadda ya baiwa malammai, limamai, ladanai,almajirai, mahimmanci abin bayama lissafuwa,
Lallai a lokacinka Shari,ar musulunci ta samu kulawa irin kulawa da take so a yanzu, kai in takaita maku shi malan Ibrahim Wakkala Kogi ne,
Da wannan muke roqon Allah daya dibi gabansa ya dibi bayansa ya kawo masa wani babban yabo, dan alfarmar annabi Muhammad S.A.W
31/08/2023
TIMEKEEPER

