Alhamdlillah Ranar 2/9/2023 Kungiyar Tijjaniyya grassroots mobilization And Empowerment Initiative of Nigeria (TIGMEIN ) reshen jihar Kano karkashin jagorancin shugabanta na jiha Alh Bello Liman da coordinator na karamar hukumar kibiya Malam Umar da Shugaban kungiyar na shiyyar kudu da shugabar kula da tsare-tsaren kungiyar na jiha Bilkisu Yusuf Ali da mai kula da walwala da Jin Dadin kumgiyar na jiha Barista Surajo Waru. Zainab Yusuf Ali ta koyawa matan su kumanin dari biyu sana’oin guda 6 a Garin na kibiya sanoin sune
Man shafawa vasiline da man Kitso da sabulun wanki da hodar wanke hakori da Air Freshener da car wash. Wannan yana cikin manufofin kumgiyar Wanda tsayawar al’umma kan digadigansu da taimakon juna. Shugaban Kungiyar na Kasa Shehi Tijjani Sani Auwalu ya nuna Jin dadinsa da fatan alheri ga Wadanda suka koyi wannan sana’ar tare da fatan in an dawo nan da wata 6 kamar yadda aka tsara za a tarar da cikakkiyar nasara ga wadanda suka koyi wannan Sanaa .
Kumgiyar TIGMEIN ta koyawa mata 200 Sana’a a Garin Kibiya
285
previous post






