Home Labarai Yadda Manyan Titinan Kasuwannjn Kano suka Zama Dalar Shara

Yadda Manyan Titinan Kasuwannjn Kano suka Zama Dalar Shara

by masta

Daga
Bilkisu Yusuf Ali
Shara a manyan tituna bayan hadari ga bin kansu da ababen hawa kan yi don ba a San me za a taka ba to kuma a bangare guda hadari ce ga Lafiyar al’umma. Abin haushi da Jin takaici ne kwarai a ce Gari kamar Kano sai an yi yan dabaru a Tasallake dalar shara in kuma a mota ne sai dai a bi ta kan Sharar a wuce. Ina Shugaban hukumar kwashe sharar ne ? Nan dai Igbo road ne by market haka wannan dalar Sharar take a titin Rimi haka a kofar wambai haka a Kurmi hatta cikin Unguwanni Sharar nan ba ta barin al’umma ta sarara.

Related Posts

Leave a Comment