518
A yau ne Gwamnan Jihar Katsina Mal. Dikko umaru Radda je asibiti don ya duba Matar nan da Mijin ta ya gudu ya bar da da Yaya a Asibiti. Sannan sakamakon yunwa har yaran suka hadu da cutar yunwa, bayan ya duba ba sannan nan take

ya sa kulawar ta a karkashin Hukumar SEMA
Wannan ya nuna yadda Malam Dikko Radda yake jin koken al’ummar jihar Katsina kuma kofarsa da kunnensa a bude don Jin me jiharsa take ciki.

