327

HOTUNA:- Tawagar ƙungiyar shugabannin Afrika ta Yamma, (ECOWAS), ta isa ƙasar Niger a yau domin cigaba da tattaunawar zaman lafiya da ƙoƙarin samar da sulhu da sojojin da su ka yi juyin mulki a ƙasar ta jamhoriyar Niger.
Tawagar wacce ke ƙarƙashin tsohon shugaban ƙasar Nageriya, Janar Abdussalam Abubakar, ta samu amincewar mai girma shugaban ƙasar Nageriya, Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
📷📷📷Abdul’aziz Abdul’aziz,
Mai taimakawa shugaba Tinubu kan sadarwa.

