322
Alhamdulillah cikin yardar Allah a yau mai girma kwamishinan addinai na jihar kano,hon Sani Auwalu Ahmed Tijjani ya fara rangadi na ziyara zuwa ga gidajen malamai na jihar kano,inda yanzu haka anje Gidan Shehu Malam Sani kafinga,anje ne domin neman hadin kansu,shawarar su domin ganin wannan aiki na hidimar addinin musulunci da musulmai da aka dora masa,an samu nasara kamar yanda aka kyautata masa zato wajan bashi wannan aiki.
Anasa bangaren khalifan shehu malam Sani kafinga, yayi bayanai na karfafa gwiwa ga mai girma kwamishinan


