Home Labarai Ziyarar Kwamishinan Addinai na jihar Kano Shehu Tijjani Sani Auwalu zawiyyar Shehu Tijjani ‘Yanmota

Ziyarar Kwamishinan Addinai na jihar Kano Shehu Tijjani Sani Auwalu zawiyyar Shehu Tijjani ‘Yanmota

by masta

A Ƙoƙarinsa Na Kawo Haɗin kai Ga Al’ummar Jihar Kano

Kwamishinan Addinai Hon Alh Tijjani Sani Auwal Yakai Ziyara don Neman Shawarwari zuwa Babbar Zawiyyar Shehu Tijjani Usman Zangon Bare Bari, Dake Cikin Birnin Kano. Ya Gana da Khalifah Sayyidy Bashir Sheikh Tijjani Yanmota. A yayin ziyarar an tattauna muhimman batutuwa da za su kawo cigaba da kawo hadin kai a jihar Kano.

Related Posts

Leave a Comment