Home Labarai Saukar Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa daga Kan kujerar sa me ya yi zafi?

Saukar Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa daga Kan kujerar sa me ya yi zafi?

by masta

Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa Alh Abdullahi Adamu ya ajiye Shugabancin jam’iyyar ta APC a yau. Duk da ba a ji dalilin saukarsa ba amma dai wasu masu hasashen mai ke zuwa da dawowa a siyasa sun ce saukar tasa tana da Nasaba da yadda Shugaban Kasa Alh Bola Ahmad Tinubu Yake kakkabe Wadanda suka yake shi ne a baya a ruwan sanyi

Related Posts

Leave a Comment