Home Labarai Gwamnan Jihar Jigawa ya sakko da Farashin Takin Zamani Zuwa Dubu Sha Shida a duk Shagunan Gwamnati

Gwamnan Jihar Jigawa ya sakko da Farashin Takin Zamani Zuwa Dubu Sha Shida a duk Shagunan Gwamnati

by masta

Ayau Tare da dafawar mataimakina injiniya Aminu usman Gumel

, mun kaddamar da sayar da Taki ga manoman Jihar Jigawa, akan kudi Naira Dubu Goma sha-shida (16k).

Mun kuma ja kunen cewar idan aka kama mutum da Takin ba bisa Ĉ™a’idar da muka sanya ba, zai dandana kuɗarsa.

Haka kuma duk mai motar da aka kama da Takin fiye da buhu biyar, Gwamnati zata kwace motar, tare da gurfanar dashi a gaban Kuliya Wato Alkali Mai Shari’a..

Mun kuma bada umarnin kada a sayarwa mutum fiye da buhu biyar, saboda muna so mu ga talaka a Jihar Jigawa sunji sauĈ™i domin samun damar abinda za’a kai baka.

Related Posts

Leave a Comment