Home Labarai Ziyarar Alh Yusuf Ogan Boye da Kungiyar Tijjanawan Kwankwasiyya suka Kai masa an yi abin da ya dace

Ziyarar Alh Yusuf Ogan Boye da Kungiyar Tijjanawan Kwankwasiyya suka Kai masa an yi abin da ya dace

by masta

A Ranar Alhamis 6/7/2023 kungiyar Tijjanawan Kwankwasiyya suka Kai ziyara Fadar @
Amb Yusif Imam Ogan Ɓoye wanda sun je ne don Taya shi murna bisa kujerar da Ya Samu a wannan gwamnatin ta Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin (Special Adviser On Youth and Sports)
Kasancewar Alhaji Yusuf Ogan Boye Ahali mai kishi kuma jajirtacce a duk abin da ya taso kan matasa. Allah ya Taya shi riko Amin.

Related Posts

Leave a Comment