Home Labarai Gwamnan Jihar Kano ya halarci taron rabon Tallafi ga dalibai Mata.

Gwamnan Jihar Kano ya halarci taron rabon Tallafi ga dalibai Mata.

by masta

A yammacin jiya juma’a ne Girma Gwamnan Jihar Kano H.E Abba Kabir Yusuf Ya Halarci Taron Rabon Tallafi Ga Dalibai Mata Yan Jihar Kano Wanda Gwamnatin Jahar Ta Daunauyi Da Tallafin Bankin Duniya (World Bank) A Cikin Shirin ( AGILE Project ).

Related Posts

Leave a Comment