Labarai Shugaban ISWAP ya rasa Ransa a sakamakon Saran maciji by masta June 24, 2023 written by masta June 24, 2023 398 Wani babban kwamandan ISWAP Kiriku ya gamu da ajalinsa ne bayan wani maciji mai mugun dafi ya sare shi bayan kwana uku da shan sarin macijin, Kiriku ya ce ga garin ku nan. Ya rasu ne sakamakon rasa ingantaccen magani da Kayan kula da lafiya. Share this: Share on Facebook (Opens in new window) Facebook Share on X (Opens in new window) X Like this:Like Loading... Related 0 comment 0 FacebookTwitterPinterestEmail masta previous post Nitsewar jirgin Titanic tsakanin tsautsayi da kasada da son ganin kwakwaf next post Gwamnan Jihar Kano ya halarci taron rabon Tallafi ga dalibai Mata. Related Posts JIGA-JIGAN APC SUN MARAWA SULE GARO BAYA A... April 12, 2026 Shugaba abin koyi. Prof Pakistan da shugabancin Nahcon. February 9, 2026 PRESS STATEMENT 15th January, 2026 January 15, 2026 Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya... December 3, 2025 2 December, 2025 22:17 December 2, 2025 22 November, 2025 13:08 November 22, 2025 Leave a Comment Cancel Reply Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.