Home Labarai Wanne alkawari gwamnatin Buhari ta yi ba ta cika ba?

Wanne alkawari gwamnatin Buhari ta yi ba ta cika ba?

by masta

A shekara 8 na Buhari ba Wani Abu kwakkwara da ya je ya bude sannan ya ci gaba da aiki. Misali Matatar Dangote har yau ba motocinsu a kan titi. Titin Abuja zuwa Kaduna har yau aikin ake kuma wai an bude shi. …ko a kwana-kwanan nan an kawo jirgi na Najeriya shi ma a karshe Ashe drama ce hatta ministan Sufurin jiragen saman shi ma ya ce samfur ne. A bangarenku wanne alkawari gwamnatin Buharin ta yi ba ta cika ba?

Related Posts

Leave a Comment