Akalla ’yan kasuwa 11 da ke kai albasa da sauran amfanin gona daga karamar hukumar Goronyo ta Jihar Sakkwato zuwa Jihar Neja…
Muhsin Tasiu Yau
-
-
Labarai
Kotun ɗauƙaƙa ƙara ta ƙara kwace kujerar kakakin majalisa a karo na biyu, inda ta bawa ɗan takara na Jam’iyyar PDP.
Kotun ɗauƙaƙa ƙara ta sake korar kakakin Majalisa bayan samun shi da tarun zunubai yayin k gudanar da zabe. Kotun ta kwace…
-
Labarai
Kotu ta sake tisa ƙeyar tsohon shugaban bankin Nigeria CBN Godwin Emefiele gidan kaso, bayan ya gaza cika ƙa’idojin Beli.
Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja, ta ɗage shari’ar da ake yi wa tsohon gwamnan babban bankin…
-
Labarai
Wata ɗaliba ƴar Najeriya da ta kuduri aniyar kafa wani sabon tarihi a fannin wanki da hannu, an ga bidiyonta a lokacin da ta yi matukar canzawa.
Wata daliba ‘yar Najeriya da ta kuduri aniyar kafa wani sabon tarihi a fannin wanki da hannu, an ga bidiyonta a lokacin…
-
Labarai
Hantar Daba, ɗaya daga cikin riƙaƙƙun ‘yan daba a jihar Kano, ya miƙa kansa ga rundunar ‘yan sandan jihar
Hantar Daba, ɗaya daga cikin riƙaƙƙun ‘yan daba a jihar Kano, ya miƙa kansa ga rundunar ‘yan sandan jihar. A cewar ‘yan…
-
Hukumar kula da sufurin jirage sama ta kasa ta fara bincike kan dalilan da suka sa wani jirgin United Nigeriya Samfurin NUA…
-
Labarai
Gwamnan Jahar Sokoto Ahamd Aliyu Sokoto ya ƙara samun Nasara yau a kotun ɗauƙaƙa ƙara (APPEAL) inda ya ƙara samun nasara a akan Uban Doma.
Daga ƙarshe kotun Appeal tayi watsi da ƙarar ubandoma ta tabbatar da nasarar Gwamana Ahmad Aliyu Sokoto. Ayau bayan yanke hukunchin zaben…
-
Labarai
An naɗa sabon shugaban ma’aikatan Jahar Kano wanda Gwamna Jahar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin
Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar. Hakan…
-
Babban Alƙalin Najeriya (CJN), Mai Shari’a Olukayode Ariwoola, ya jaddada cewa cece-kucen da ake yi a ƙasa ba zai canja hukunce-hukuncensu kan…
-
Labarai
Shugaban Jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya bayar da wa’adin sa’a 48 ga kwamishinan shari’a na jihar, Haruna Isa Dederi, ya janye zargin cin hancin da ya yi iƙirarin shugabannin APC na Kano sun bayar don tankwara shari’a ko kuma ya fuskanci kara a kotu
Shugaban Jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya bayar da wa’adin sa’a 48 ga kwamishinan shari’a na jihar, Haruna Isa Dederi,…

