Kotun Ɗaukaka Ƙara mai zamanta a Abuja, ta tsige Sanata Ishaku Abbo mai wakiltar Adamawa ta Arewa daga kujerarsa. Kotu ta yanke…
Muhsin Tasiu Yau
-
-
Labarai
Wani ɗan Nijeriya mai shekaru 70 da haihuwa, Injiniya Hadi Usman, ya samu lambar yabo ta digirin digirgir a fannin kimiyya daga jami’ar jihar Gombe bayan ya ƙirqƙiro injin janareta maras amfani da fetur. A cewar babban mataimaki na musamman kan harkokin yaɗa labarai ga gwamnan jihar Gombe, Safianu Danladi Mairiga akan manhajar X, an bai wa Usman wannan digiri ne a taron da aka kammala na 10, 11, 12, da 13 na jami’ar jihar Gombe.
Wani ɗan Nijeriya mai shekaru 70 da haihuwa, Injiniya Hadi Usman, ya samu lambar yabo ta digirin digirgir a fannin kimiyya daga…
-
Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya a Jihar Benuwai ta sallami wani ɗan sanda mai suna Belasa Iyangedue bisa zargin sa da yi wa…
-
Labarai
Kwankwaso ya gargadi ma’aurata su guji duba wayoyin juna Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi kira ga ma’aurata su bi dokokin zaman aure kamar yadda addinin Musulunci ya tsara domin a samu zamantake mai kyau.
Dan takarar shugabancin Nijeriya na jam’iyyar NNPP a zaben 2023 Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi kira ga ma’aurata su guji duba wayoyin…
-
Labarai
Ba Wai Iya Tiktok Muke Tallan Gawuna/Garo Ba Har Da Sauran Kafafan Sada Zumunta Cewar Ɗan Gwagwarmaya Chairman G&G Tiktok Tiktok Campaign Team Hon Abba S Magashi
A jiya 14-10-2023 Ƙungiyar G&G Toktok campaign team suka gudanar da taron Mambobinta domin ƙara ƙaimi akan abubuwan da suke wajen tallan…
-
Labarai
Al’ummar Garin Gurun Gawa Dake Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Kano Sun Gabatar Da Saukar Al’Quran Da Addu’oi Don Samun Nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Da Murtala Garo Da Ragowar Sha’rioin Dake Gaban Kotu
A jiya asabar 14-10-2023 Ƙungiyar APC GURIN GAWA POLITICAL AWARENES GROUP suka gabatar da Saukar Al’Qurani mai girma domin neman nasarar a…
-
A ranar Asabar da ta gabata ne sojojin Najeriya suka ceto daliban jami’ar tarayya ta Gusau, FUGUS guda hudu da ‘yan ta’addan suka…
-
A yau Juma’a 13/10/2023 kansilolin karamar hukumar Batsari sun tumbuke shugaban kansilolin karamar hukumar Sanusi Sale daga matsayin sa na shugabansu…. Tumbukewar…
-
Labarai
Mai Girma Wamban Gaya Hakimin Gaya Alh. Mansur Ibrahim Ya Jagoranci Daura Auren Mutum talatin(30) Bayan Idar Da Sallar Juma’a a Babban Masallacin Juma’a Na Gaya,Wadda Mai Girma Gwamnan jihar kano Eng. Abba Kabir Yusuf ya dauki Nauyi.
Mai Girma Wamban Gaya Hakimin Gaya Alh. Mansur Ibrahim ya jagoranci Daura auren mutum talatin(30) bayan idar da sallar juma’a a Babban…
-
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Kamar yadda kowa ya sani ne cewa cin ƙwallo a gasar ƙwallon ƙafa yana buƙatar taimakawa ma’ana ‘Assist’,…

