Home Labarai Nijar da Najeriya sun sasanta rikicin dake tsakaninsu da ya jawo masu zaman doya da manja

Nijar da Najeriya sun sasanta rikicin dake tsakaninsu da ya jawo masu zaman doya da manja

by masta

Shugaban hafsan tsaro na Najeriya Janar Musa Christopher ne ya bayyana haka yau Laraba bayan ya je Jamhuriyar Nijar ya tattauna da shugaban tsaro na Nijar Janar Moussa Salaou Barmo a Yammai Babbab birnin Jamhuriyar Nijar

Ya ce sun tattauna duk wata saɓani dake tsakaninsu kuma sun baiwa juna haƙuri sun dauki damarar tafiya tare uwa ɗaya uba ɗaya tare da tunkarar duk wata matsala tare.

Related Posts

Leave a Comment