Home Labarai Gwamnan Sokoto Dr, Ahmad Aliyu ya Fitar Da Kudi Domin Biyan Masu Karatuti hakkinsu

Gwamnan Sokoto Dr, Ahmad Aliyu ya Fitar Da Kudi Domin Biyan Masu Karatuti hakkinsu

by masta

Gwamna Ahmed Aliyu Sokoto na Jihar Sokoto, ya aminta ta fitar da kudi Naira Miliyon Dari uku duk wata Domin biyan Garatuti na Ma’aikatan da suka yi ritaya daga Watan Janeru Zuwa Watan uli na wannan shekarar.

Wannan dai na da manufar ganin Gwamnan ya biya Ma’aikatan da suka yi ritaya a lokacin jagorancin Sa na matsayin Gwamna ba tare da barin bashi ya taru a Karkashin kulawar sa ba.

Larba:21/8/24

Related Posts

Leave a Comment