Home Labarai “Na yi matuƙar kaɗuwa da girgiza da kisan da yan bindiga suka yi wa Sarkin Gobir, kuma na lashi takubin makas an ba za mu kyale su’ – Shugaban kasa Tinubu

“Na yi matuƙar kaɗuwa da girgiza da kisan da yan bindiga suka yi wa Sarkin Gobir, kuma na lashi takubin makas an ba za mu kyale su’ – Shugaban kasa Tinubu

by masta

Shugaban kasa Tinubu ya bayyana damuwa tare da girgiza bisa samun labarin rasuwar Sarkin Gobir na Sabon Birni, jihar Sokoto da yan bindiga suka halaka bayan sun tozarta shi

A jawabin da mai magana da yawun shugaban kasar ya fitar, Ajuri Ngelale ya Tinubu ya bayyana kisan barasaken a matsayin cin zarafi da kuma tozarce, da maharan ba za su ci ɓagas ba.

Ya kuma yi ta’aziyya ga iyalan marigayin, da masarautar Gobir da gwamnatin jihar Sokoto baki ɗaya

Ya kuma yi wa yan Nijeriya albishir da cewa wannan gwamnatin a fusace take don ganin ta kawar da ayukkan yan ta’addanci da yan ta’addan baki ɗaya

Related Posts

Leave a Comment