Home Labarai Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu ya kammala karatun digiri na uku a Burtaniya

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu ya kammala karatun digiri na uku a Burtaniya

by masta

Mai Martaba Sarkin Kano Sunusi Lamiɗo Sunusi ya kammala karatun digirin digir-gir a jam’iar SOAS dake Burtaniya a fannin tsarin auren zaman iyali a Musulunci.

Related Posts

Leave a Comment