Shugaban Kasa Bola Tinubu Ya Amince Da Naɗa Tsohan Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari A Matsayin Shugaban Hukumar Gudanarwar Asusun Bunkasa Ilimin Makarantun Gaba Da Sakandire Na Najeriya Watau Tertiary Education Trust Fund
Allah Ya Taya Riƙo!