An nada DIG Hashim Argungu (Rtd) Shugaban hukumar kula da ayyukan ya sanda
previous post
Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya nada DIG Hashimu Argungu (Rtd) a matsayin shugaban hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda wato ‘Police Service Commission’