336
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin Yi Alawus. 
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, matasa za su dara bayan alkawarin da Tinubu ya yi musu kan tallafi Matasan da za su ci gajiyar shirin.
Daga cikin waɗanda za su ci wannan gajiyar sun hada da wadanda ba su da aiki masu ɗauke da kwalin digiri ko na kwalejin ilimi.
Ministan kudade a Najeriya, Wale Edun shi ya bayyana haka a jiya Litinin 26 ga watan Faburairu a Abuja.

