Home Labarai Mata Yan Kwankwasiyya za su Yi gagarumin taro na 44 local government

Mata Yan Kwankwasiyya za su Yi gagarumin taro na 44 local government

by masta

Gamayyar Yan Group na Yan Kwankwasiyya na zallar Mata masu son dabi’ar tsarin kwankwasiyya da bin kyawawan manufofinta sun shirya tsaf don yin gagarumin biki na matan na 44 local govt da ke Kano.

Group ne Wanda aka kirkireshi tun 2019 har kawo yanzu 2024

An kirkiri group din don tattara mata masoya dabi’ar kwankwasiyya waje guda ta yadda dukkan wani Abu na Dadi ko akasinsa idan ya fara za a Yi murna ko jajantawa juna.

Bikin murna tun 2019 ake mafarkin yinsa Allah baisa za a’ba sai a 2023 sanda Allah ya tabbatarwa da kwankwasiyya nasara Engr Abba Kabir yusuf ya Yi nasara aka rantsar dashi,a wannan lokacin ne matan kwankwasiyya suka hada taro na murna da Kuma haduwa da juna Ido da Ido

Yanzu Haka matan kwankwasiyya suna shirye shirye ne na walimar murnar samun nasara a kotun koli Wanda zasu gabatar aranar asabar 27/ 1 / 2024

Related Posts

Leave a Comment