332
Cikin tawagar Qafilatul Mahabbah ƙarƙashin Jagorancin Maulana Prof. Ibrahim Maqari Mun ziyarci waɗanda wannan Ibtila’in ya faɗa mawa tare da yi masu ta’aziyyah da kuma bada tallafi kayan abinci kamar haka:-
Tallafin da aka bayar:-
Buhun Shikafa 107
Buhun Wake 103
Taliya Katan 105
Omo Katan 15
Sabulu Katan 20.
Allah ya jiƙan waɗanda suka rasu, marasa lafiyan kuma Allah ya basu lafiya, ya kuma kiyaye sake aukuwar haka a gaba, Amin.






