Home Labarai Gwamnan Jahar Sokoto Ahamd Aliyu Sokoto ya ƙara samun Nasara yau a kotun ɗauƙaƙa ƙara (APPEAL) inda ya ƙara samun nasara a akan Uban Doma.

Gwamnan Jahar Sokoto Ahamd Aliyu Sokoto ya ƙara samun Nasara yau a kotun ɗauƙaƙa ƙara (APPEAL) inda ya ƙara samun nasara a akan Uban Doma.

by Muhsin Tasiu Yau

Daga ƙarshe kotun Appeal tayi watsi da ƙarar ubandoma ta tabbatar da nasarar Gwamana Ahmad Aliyu Sokoto.

Ayau bayan yanke hukunchin zaben Gwamnan Jihar Sokoto inda Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto yayi nasara a kotun.

Tsohon Ministan yan sandan Najeriya, Muhammad Maigari Dingyadi, Speaker na Majalisar Jihar Sokoto, Shugaban Jam’iyar APC na jiha Hon. Isah Sadiq Achida, Dattijo Abba Shehu Tambuwal, Director Finance Ministry For Local Government Kasimu Dogon Daji, Sanata Danbaba Dambuwa, Perm Sect Finance Abba Mu’alledi, Yan majalisar Jihar Sokoto da Lauyoyin APC a wajen taron tofa albarkacin baki da yan jaridun Najeriya bayan nasarar da Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya samu.

 

Related Posts

Leave a Comment