HomeLabaraiBa Wai Iya Tiktok Muke Tallan Gawuna/Garo Ba Har Da Sauran Kafafan Sada Zumunta Cewar Ɗan Gwagwarmaya Chairman G&G Tiktok Tiktok Campaign Team Hon Abba S Magashi
Ba Wai Iya Tiktok Muke Tallan Gawuna/Garo Ba Har Da Sauran Kafafan Sada Zumunta Cewar Ɗan Gwagwarmaya Chairman G&G Tiktok Tiktok Campaign Team Hon Abba S Magashi
A jiya 14-10-2023 Ƙungiyar G&G Toktok campaign team suka gudanar da taron Mambobinta domin ƙara ƙaimi akan abubuwan da suke wajen tallan GAWUN/GARO.
A cikin bayanin ɗaya daga cikin mamba na kwamitin amintattu Hon. Muslihu Yusuf Ali kuma shugaban Kansilolin APC na Ƙasa. Ya ƙara da godiya ga Chairman, Exco’s da duk mambobin ƙungiya bisa ƙoƙari da suke a handilan na soshiyal media. Sannan ya ƙara da cewa shirye shirye sun yi nisa inda ko da wanne lokaci za su saka gasa inda za’ai amfani da Logo na Ƙumgiya da Hashtag inda za su saka abubuwa wanda basu faɗa a wajen taron ba. Taron wanda aka gabatar da shi a BOTANICA Restaurents a Lugard Road Nasarawa G.R.A a jahar Kano.