Home Labarai Al’ummar Garin Gurun Gawa Dake Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Kano Sun Gabatar Da Saukar Al’Quran Da Addu’oi Don Samun Nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Da Murtala Garo Da Ragowar Sha’rioin Dake Gaban Kotu

Al’ummar Garin Gurun Gawa Dake Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Kano Sun Gabatar Da Saukar Al’Quran Da Addu’oi Don Samun Nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna Da Murtala Garo Da Ragowar Sha’rioin Dake Gaban Kotu

Ƙarkashin Jagorancin Ƙungiyar Gurun Gawa Political Awarenesss Group.

by Muhsin Tasiu Yau

A jiya asabar 14-10-2023 Ƙungiyar APC GURIN GAWA POLITICAL AWARENES GROUP suka gabatar da Saukar Al’Qurani mai girma domin neman nasarar a gurin Allah Akan dukkan Shari’oin dake gaban kotunan ɗauƙaƙa ƙara.

Taron wanda ya mutane da yawa ciki da wajen wannan ƙaramar Hukuma ya samu halattar Shugaban Kansilolin APC na ƙasa, kansila mai wakiltar mazaɓar Gurun Gawa ya samu damar halatta Hon Mualihu Yusuf Ali

Daga cikin wakilan Ƙungiyar kuma masu riƙe da shugaban cin wajen sunayen kadan daga cikin wadanda suka asasa wannan kungiya  sune :1.Dr. Alh. Sulaiman Danladi Guringawa 2.Mal. Abdullahi Mu’azu.3. Mal. Danlami Yunusa 4. Mal. Ado Isyaku da sauransu.

Related Posts

Leave a Comment