Labarai Tinubu ya bayar da Umarnin Gaggawa ga jami’an Tsaro by masta September 25, 2023 written by masta September 25, 2023 351 Daga Bilkisu Yusuf Ali Shugaban Kasa Tinubu ya umarci jami’an tsaro da su gaggauta kuɓutar da sauran ɗaliban jami’ar Gusau Wanda yan ta’adda suka diba a Jami’ar tarayya da ke Gusau. Shugaban ya nuna bacin ransa da takaicinsa kan wannan al’amari. Share this: Share on Facebook (Opens in new window) Facebook Share on X (Opens in new window) X Like this:Like Loading... Related 0 comment 0 FacebookTwitterPinterestEmail masta previous post ‘Yan bindiga Sun Debi Dalibai a Jami’ar Tarayya ta Gusau, Jihar Zamfara next post ⭐️BOOM Related Posts JIGA-JIGAN APC SUN MARAWA SULE GARO BAYA A... April 12, 2026 Shugaba abin koyi. Prof Pakistan da shugabancin Nahcon. February 9, 2026 PRESS STATEMENT 15th January, 2026 January 15, 2026 Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya... December 3, 2025 2 December, 2025 22:17 December 2, 2025 22 November, 2025 13:08 November 22, 2025 Leave a Comment Cancel Reply Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.