Home Labarai Gamayyar Jami’an Tsaro sun dukufa don ceto daliban da aka yi garkuwa da su a Jami’ar Tarayya ta Zamfara da ke Gusau.

Gamayyar Jami’an Tsaro sun dukufa don ceto daliban da aka yi garkuwa da su a Jami’ar Tarayya ta Zamfara da ke Gusau.

by masta

Gamayyar jami’an tsaro , sojoji da Sojan sama da yan Wanda da jamian tsaro na farin Kaya sun yi nasarar tserar da mutum sha shida , dalibai mata goma sha uku da ma’aikata uku a wani gagarumin arangama da aka yi da jamian tsaro da maharan. Wannan shi ya kawo jimlat Wadanda aka tserar su goma sha tara. Yanzu a hannun yan ta’addan saura mutum biyar Wadanda suma Ana sa ran a ceto su nan ba da jimawa ba. Wannan namijin kokarin yana da Nasaba da yadda Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya nuna damuwa da Jan kunne kan wannan al’amari. Jami’an tsaro suna aiki ba dare ba rana don tabbatar da tsaro a Nijeriya.

Related Posts

Leave a Comment