Home Labarai Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya halarci bikin Etsu Nupe ALH Yahya Abubakar Shekara 20 a gadon Mulki

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya halarci bikin Etsu Nupe ALH Yahya Abubakar Shekara 20 a gadon Mulki

by masta

Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP ya halarci bikin cikar Etsu Nupe Alh. Yahya Abubakar shekaru 20 akan gadon mulki Wanda yayi daidai da cikarsa shekara 71 a duniya.

Taron ya gudana a Bidda dake jihar Niger a jiya Asabar 16/9/2023 Kuma ya samu halartar Shugabanni da Sarakuna da manyan mutane daga cikin da wajen kasar Nan.

Related Posts

Leave a Comment