360
Ban zo mulki don na cutar da Alumma ba,
Na zo ne Don na inganta rayuwan Alumman Nijeriya

, da Kuma kawo musu Jin dadi da yal watuwan Arziki,
A kudirori ma akwai,Samar da tsaro
Samar da ilimi Mai inganci,
Samar da kayan masarufi,
Kawo wa kasa agajin cikin gaggawa,
Ina son ganin talaka cikin walwaka,
Ina son ganin talaka na Jin dadi,
Ina son tabbatar da ingancin dimukuradiyya, za mu yi iya kokarin mu Dan tabbatar muku da Adalci, Wanda
ba za ku taba mantawa Da ni ba.
Allah ya taimaki Baba Tinubu,

