322
Daga
Khalifa Muhamud Dem
Majalisar shura ta Driqar Tijjaniyya ta samu amincewar Mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero na gudanar da zikirin Juma’a ne a Fadar sarkin kano a ranar Jumaa 24 ga muharram 1445 daidai da 11 August 2023. Bayan zikirin za a yi addu’oi ga jihar Kano da ma kasa Baki daya.


