Home Labarai Gwamnan Jihar Jigawa ya sakko da Farashin Takin Zamani Zuwa Dubu Sha Shida a duk Shagunan Gwamnati

Gwamnan Jihar Jigawa ya sakko da Farashin Takin Zamani Zuwa Dubu Sha Shida a duk Shagunan Gwamnati

by masta

Ayau Tare da dafawar mataimakina injiniya Aminu usman Gumel

, mun kaddamar da sayar da Taki ga manoman Jihar Jigawa, akan kudi Naira Dubu Goma sha-shida (16k).

Mun kuma ja kunen cewar idan aka kama mutum da Takin ba bisa ƙa’idar da muka sanya ba, zai dandana kuɗarsa.

Haka kuma duk mai motar da aka kama da Takin fiye da buhu biyar, Gwamnati zata kwace motar, tare da gurfanar dashi a gaban Kuliya Wato Alkali Mai Shari’a..

Mun kuma bada umarnin kada a sayarwa mutum fiye da buhu biyar, saboda muna so mu ga talaka a Jihar Jigawa sunji sauƙi domin samun damar abinda za’a kai baka.

Related Posts

Leave a Comment