Gwamnan Jihar Jigawa ya nada kwamishinoninsa da ma’aikatun da za su wakilta. Allah ya Taya su riko Amin. –
1. Ibrahim Babangida Umar = Budget & Economic planning. / Kasafin kudi da kididdiga 2. Prof. Hannatu Sabo Muhammad = Finance/ Kudi
3. Dr. Muhammad Abdullahi Kainuwa = Health/ Lafiya
4. Aminu Kanta = Commerce and industry/kasuwanci da masana’antu 5. Ahmed Garba MK = Local government/Kananan hukumomi
6. Ibrahim Garba Hannun Giwa = Water resources/ Ma’aikatar ruwa.
7. Dr. Lawan Yunusa Danzomo = Basic Education/ Ilimi daga Tushe/ Kanana Makarantu 8. Dr. Isah Yusuf Chamo : High Education/ Manyan Makarantu
9. Sagir Musa Ahmed = Information/ Yada Labarai
10. Hadiza Abdulwahab = Woman Affairs/ Ma’aikatar mata
11. Col. Muhammad Alhassan (rtd) = Land and regional plannig/ Kasa da Sifiyo 12. Dr. Nura Ibrahim Dandoka = Environment/ Muhalli
13. Engr. Gambo Shu’aibu Mallam = Works/ Ayyuka
14. Auwal Danladi Sankara = Special Duties/ Ayyuka na Musamman 15. Musa Adamu Aliyu = Justice/ Sharia
16. Muttaka Namadi = Agric/ Noma
Wannan Fassara ta jaridar Idon Gari ce ba fassara ce ta bai daya ba.


