Home Labarai Shugaban Kasa Alhaji Bola Ahmad Tinubu ya yi ganawar Sirri da Jami’an Tsaro

Shugaban Kasa Alhaji Bola Ahmad Tinubu ya yi ganawar Sirri da Jami’an Tsaro

by masta

Shugaban Nijeriya Alhaji Ahmed Tinubu ya yi wata muhimmiyar Ganawar Sirri ta Farko tare da sabbin Shuwagabannin Tsaro a Fadar Gwamnatin Tarayyada da ke Abuja. Ganawar da ake sanya zaton za ta lalubo bakin zare kan sha’anin tsaro da ke ci wa Shugaban kasar da jama’ar Kasar tuwo a kwarya.

Related Posts

Leave a Comment