Home Labarai Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano Alh Umar Doguwa ya Kai ziyarar bazaar Kano Wudil Model Primary School

Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano Alh Umar Doguwa ya Kai ziyarar bazaar Kano Wudil Model Primary School

by masta

A Yau Litinin 3th June 2023 Kwamishinana
Ilimi na jihar Kano Alh Umar Doguwa yakai ziyarar bazata Kano ta Kudu Karamar hukumar Wudil ya fara da Makarantar (Wudil Model Primary School) domin ganewa idanun sa halin da makarantar take ciki da kuma duba irin gudumuwar da yakamata gwamnati tabawa makarantar cikin irin tsare tsaren da suke da ahi a bangaren Ilimi. Kwamishina ya ga halin da makarantar take ciki da kuma abin da ya dace a yi wa makarantar don ingantata da inganta yanayin karatu da dalibai.

Related Posts

Leave a Comment