Home Labarai Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir a Duba Wannan lamarin.

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir a Duba Wannan lamarin.

by masta

Assalamu Alaikum
On behalf of Ex-students of *School of Midwifery Dambatta* we called the attention of the *NMCN, NANMN, Political leaders, Kano state Government, Kano Emirate* *and da duk wani me fada aji.
Mun kasance tsofaffin dalibai a wannan makarantar matsalar damuke fuskanta shine rashin license. Da yawa daga cikinmu sun sani cewar result yana fitowa ne daka cinye jarabawa makaranta zata baka takkada da account number da limited time akan ka biya kudin license in baka biya ba akan stipulated time zaka biya penalty in lokacin biya ya wuce saidai mutum yayi refresher course sannan ya qara registration (according to *NMCN*). Amma sai kaga a danbatta ne kadai zakaga mutum ya gama makaranta shekara 2, 3, harda me shekara biyar babu license. In ka biya kudi akwai shedar biya ta council Notification da ake bayarwa wacce bata wuce two weeks ta fito amma zakaga mu mun biya amma bamu da notification ko certificate ko license sai dai abamu takadda a ministry of health ta mun biya kudin license amma in munje neman aiki da ita sai ace baza a bamu ba quacks ne ko ace takardar tsirece Wanda a qaida in aka kama mu muna practicing ba license malpractice ne, saidai mutum ya zauna har ya rasa skills dinsa within those years gashi babu ikon ka qaro karatu saboda babu RM number. Sauran makarantu zakaga kun gama tare nasu ya fito har ‘yan qasa damu duk sun samu amma Dambatta kullum shiru. Kuma abun mamakin shine duk wani Wanda aka San wanine ko babansa yanada muqami nasa yana fitowa da wanda Allah ya qwatar musu, munedai da iyayen namu ba wasu bane shine muke zaune shiru. Matsalar ne tundaga farkon set hartazo zuwa set 11 Munje school munyi complain shiru ba adau mataki ba, munyiwa focal person na Council magana shiru, mun Kai human right shiru, mun kai Anti curruption shiru. Shine muke kira Dan Allah ataimaka mana Saqon yaje ga wadannan mahukunta musan inda muka tsaya, musan stand dinmu mu mun rasa matsalar daga ina take. Signed
Ex-students School of midwifery danbatta

Related Posts

Leave a Comment