523
Allah ya yi wa Sayyadi Alhaji Muhammad Sulaiman Rasuwa a jihar Kano Ranar 5/6/2023. Kafin rasuwarsa ya kasance shugaban kungiyar Ribadatul Ahbab na jihar Kano. Marigayin an shaide shi da da sauki kai da hakuri da himma da hidima a duk abin da ya shafi Darikar Tijjaniya. Ya rasu ya bar Dan’uwansa Alhaji Abdullahi Gana former CG na civil defense da yana da dama a ciki akwai dan’uwa Abdurrahman Muhammad Sulaiman. Allah ya jikansa da gafara Allah ya ba wa ‘Yan’Uwa da abokan arziki hakurin jure rashi amin.


