Home Labarai Jirgin Farko na Maniyyatan Jihar Kano ya Tashi a Yau Litinin

Jirgin Farko na Maniyyatan Jihar Kano ya Tashi a Yau Litinin

by masta

Jirgin farko na maniyyatan Kano ya tashi a yau
Jirgin ya ɗebi maniyyata 550 na ƙananan hukumomin Bebeji da Garin Malam da Doguwa da kuma Tudunwada.

📸 Kings Photography

Related Posts

Leave a Comment