303
APC A YAu
Tare da

Muhammad Yusuf Ali
Gwamnonin Jam’iyyar APC sun ziyarci Shugaban kasar Nijeriya Alh Bola Ahmad Tinubu tare da Tattauna muhimman Maganganu don ciyar da Kasar nan gaba. Taron da ya gaba ya a yau Gwamnonin sun Kara Daura damarar ciyar da jihohinsu da kasa gaba har sai sun Kai kasar tudun mun tsira da yardar Allah.

